<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>158</hymn_number>
<title>Sai Wata Rana,In Ji Mutum LW158</title>
<lyrics>[V1]
 1) &quot;Sai wata rana,&quot; in ji mutum,
 &quot;Sai wata rana, ni ma zan bi,
 Ba dama tukuna, yanzu ba zarafi,
 Sai wata rana dai, zan bi Yesu.&quot;

[V2]
 2) &quot;Zo, zo, yanzu dai,&quot; in ji Yesu,
 &quot;Kada ka daɗe, ka lalace.
 Ina ta kiranka, zo, zo a wurina,
 Ni ne Mai Cetonka, Masoyinka.&quot;

[V3]
 3) &quot;Sai wata rana,&quot; in ji Shaiɗan,
 Sai wata tana, sai halaka.
 Dama 'na wucewa, ƙofa 'na rufewa,
 Saura kaɗan, ayya-Gidan Wuta !</lyrics>
</song>